Mehdi Mohabati a hirarsa da Iqna:
Tehran (IQNA) Mehdi Mohabati malamin Hafez yayi imani da cewa: wai Hafez mawaki ne mai yaki da munafunci ko mai kawo gyara da sauransu, amma sama da duka Hafez mawaki ne na soyayya da kauna, kuma dukkan mutane suna son soyayya da kauna. Don haka matukar akwai so da kauna to waka ce mai kiyaye harshensu.
Lambar Labari: 3487998 Ranar Watsawa : 2022/10/12